Labarai

Labarai

Saudiyya za ta jagoranci taron tara wa ƙasashen Afirka 6 kuɗi

Ƙasashen yankin Sahel da na Tafkin Chadi sun shafe fiye da shekara 10 suna fama da rikice-rikice.

Wata mata ta ƙone kanta a Jigawa

Bincike ya nuna cewa matar ta shiga damuwa tun bayan mutuwar aurenta.

Gwamnonin PDP na taro a Taraba

Gwamnonin waɗanda suka sauka a Filin Jirgi na Danbaba Suntai sun isa Jalingo a jirage aƙalla shida.

Za mu zaƙulo duk masu hannu a kisan Sarkin Gobir — Matawalle

Za mu yi iyakar bakin ƙoƙarinmu domin ganin an hukunta waɗanda ke da laifi a lamarin.

Tinubu ya rantsar da sabuwar Alƙalin Alƙalan Nijeriya Kekere-Ekun

Mai Shari’a Olukayode Ariwoola ya yi ritaya bayan cika shekara 70 da haihuwa.