Hisbah ta kama kwalaben barasa 24,000 a Kano
Hukumar ta ce tana jiran umarnin kotu domin lalata barasar kamar yadda ta saba.
Labarai
Hukumar ta ce tana jiran umarnin kotu domin lalata barasar kamar yadda ta saba.
Sai dai hukumomi a jihar na ƙoƙarin tallafawa waɗanda lamarin ya shafa.
Ana zargin mai kemis ɗin da yi wa yarinyar fyaɗe lokacin da aka kai ta yin allura.
Kwamishinan ‘yan sandan ya yi Allah-wadai da yadda suka ɗauki doka a hannunsu.
Wanda ake zargin ya tabbatar wa ‘yan sanda cewar yana bai wa mahara bayanan waɗanda za su sace.