Labarai

Labarai

Shugaban Jam’iyyar APC na Oya ya mutu a Amurka

Shugaban ya shafe kusan shekara guda yana jinya a Amurka.

Cutar ƙyandar biri ba ta ɓulla a Gombe ba – Gwamna Inuwa

Gwamnan ya ce jihar ta shirya ko da cutar za ta ɓulla.

Ambaliyar Ruwa Ta Lalata Gonaki a Jigawa

Ambaliyar ta lalata gonaki aƙala hekta 60 a yankin.

Gwamnati ta ayyana ɓarkewar cutar ƙyandar biri a Najeriya

Cibiyar ta bayyana jihohin, Bayelsa, Kuros Riba, da Legas a matsayin inda aka fi samun masu kamuwa da cutar.

Sayar wa ’yan bumburutu mai a jarkuna ya saɓa doka —NMDPRA

Sayar wa ’yan bumburutun man a jarakuna yana barazana ga kariyar muhalli.