Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun sace mutum 10 a sabon hari a Kaduna

Bayan sace mutanen maharan sun yi cikin daji da su.

Sojoji sun ceto yara da suka tsere daga sansanin Boko Haram

Majiyar ta ce, yaran sun bayyana cewa sun tsere daga sansanin saboda mawuyacin hali da kuma fargabar rayukansu sakamakon yawaitar hare-haren da ‘

An kama masu satar jarirai a Nasarawa

‘Yan sanda sun ceto jariri dan kwana uku da aka sace a Nasarawa

’Yan bindiga sun sace mutane 9 a Sakkwato

Maharan sun yi awon gaba da mata bakwai da dattijai biyu, yayin da wasu biyu suka samu raunuka kuma yanzu haka suna jinya.

An dawo da dokar takaita hawa babur a Gombe

Dokar, wadda ta haramta amfani da babura daga karfe 7:00 na yamma zuwa 6:00 na safe kowace rana, za ta fara aiki daga ranar Juma’a, 3 ga Afrilu, 2026.