Labarai

Labarai

Mutane sun ƙi fita zaɓen ƙananan hukumomi a Bauchi

Masu sanyan ido kan zaɓen sun ce mutane ba su fito sosai domin kaɗa ƙuri’a ba.

Mutum 25 sun mutu sanadiyar ambaliyar ruwa a Jigawa

Ambaliyar ruwa ta lalata gonaki da faɗinsu ya kai hekta 3,926 a jihar.

Ambaliyar ruwa ta rusa gadar da ta haɗa garuruwa 5 a Kebbi

Gadar ta ruguje ta haɗe ƙauyuka biyar a Jihar Kebbi.

’Yan bindiga sun saki malamin da suka sace a Zariya

Ragowar waɗanda ’yan bindigar suka ’yantar sun haɗa da ƙanin malamin, Sidi Aliyu Sahabi.

Muna so a ceto abokiyar aikinmu daga hannun masu garkuwa — Likitoci

An yi garkuwa da Dokta Ganiyat Popoola watanni takwas da suka gabata.