Sojoji sun hallaka ’yan Boko Haram 5, wasu 44 sun miƙa wuya a Borno
Dakarun sun ce hare-haren da suke kai wa ‘yan ta’addan ya sa wasu suka miƙa wuya.
Labarai
Dakarun sun ce hare-haren da suke kai wa ‘yan ta’addan ya sa wasu suka miƙa wuya.
Kotun ta kuma ci tarar jami’yyar APC Naira 200,000.
Maharan sun nufi gidan basaraken kai-tsaye, inda suka hallaka shi har lahira.
Ɗan takarar ya ce akwai buƙatar a ɗauki wasu darusa dangane da gaza yin kataɓus da Najeriya ta yi.
Kwamitin ya bai wa jama’ar da lamarin ya shafa tabbacin cewa gwamnatin jihar za ta tallafa musu.