An kashe likita, an sace mutane 8 a Kaduna
Mahara sun kashe wani likita tare da sace wasu mutane takwas a garin Kwassam da ke Karamar Hukumar Kauru a Jihar Kaduna.
Labarai
Mahara sun kashe wani likita tare da sace wasu mutane takwas a garin Kwassam da ke Karamar Hukumar Kauru a Jihar Kaduna.
Rashin ruwan sama na tsawon makonni ya sa Musulmi da Kirsitoci gudanar da addu’o’i saboda yadda amfanin gonakinsu ke bushewa
Soke dokar hana fita a garuruwan Kaduna da Zariya ta fara aiki nan take
Ƙungiyar ta buƙaci Tinubu ya bincika kisan masu zanga-zangar tsadar rayuwa da ake zargin jami’an tsaro ya
Wasu mutanen yankin sun tsallake rijiya da baya da raunukan harbi.