Rikicin Filato: Jami’an tsaro sun ƙarfafa tsaro a Jos
Wannan na zuwa ne yayin da aka tura jami’an tsaro daga hukumomi daban-daban zuwa unguwanni daban-daban a cikin babban birnin jihar domin daƙile sake f
Labarai
Wannan na zuwa ne yayin da aka tura jami’an tsaro daga hukumomi daban-daban zuwa unguwanni daban-daban a cikin babban birnin jihar domin daƙile sake f
Rundunar Tsaron farin kaya ta Sibil Difense NSCDC a Jihar Gombe, ta tura jami’ai 726 zuwa muhimman wurare a faɗin jihar domin tabbatar da zaman lafiya
Majiyoyin sun ce sojojin sun kai samame kan ’yan ta’addan kuma sun yi nasarar ceto dukkan waɗanda abin ya shafa su uku a lokacin aikin.
Sojojin sun fatattaki maharan tare da ƙaddamar bincike a yankin domin tabbatar da tsaro.
Lamarin ya janyo cece-ku-ce a tsakanin jama’a masu bin janyar.