Labarai

Labarai

Baƙuwar cuta ta kashe ƙananan yara 5 a Nasarawa

Kananan yara biyar sun rasu cikin kasa da awa 24 sakamakon wata bakuwar cuta a Karamar Hukumar Obi da ke Jihar Nasarawa

An kashe rai an harbi wasu 6 a rikicin sojoji da matasa a Bauchi

An ji wa mutane shida raunukan harbi an ƙone fadar hakimin garin Lere a rikicin

Gwamnati ta hana mu kamo masu satar mutane a daji —Mafarauta

Mafarauta sun zargi gwamnati da  hana su kutsawa cikin dazukan jihar domin kamo masu garkuwa da mutane a Jihar Oyo.

An sassauta dokar hana fita a Kaduna da Zariya

Dokar hana fita ta koma daga ƙarfe 6 na yamma har zuwa 8 na safe a biranen Kaduna da Zariya

Ma’aikatan NNPC ba ɓarayi ba ne — Kyari

NNPC ba zai yi wa ‘yan ƙasa ƙarya ba. Mu ba masu laifi ba ne kuma ba ɓarayi ba ne.