Labarai

Labarai

’Yan fashi sun kai wa tsohon wakilin Daily Trust hari a Neja

‘Yan fashin sun kai masa hari da misalin ƙarfe 2 na dare a gidansa da ke Minna.

Soja ya harbe saurayi a cikin gidansu a Zariya

Duk da cewa samarin sun ruga sun shige gidansu, amma sojan ya harbi kofar gidan ya hallaka Isma’il

Wahalar mai ta dawo bayan zanga-zanga a Gombe

An samu dogayen layuka a gidajen mai a yayin da zaman lafiya ya dawo a Gombe bayan zanga-zangar tsadar rayuwa.

’Yan banga sun kama ɓarayin shanu a Neja

Ɓarayin sun shiga hannu ne bayan sun shanun satar kasuwar da nufin sayarwa.

Ƙura ta lafa a yankunan da aka sa dokar hana fita a Yobe

A garin Nguru, wani ganau ya shaida cewa, jami’an tsaro suna ci gaba da sintiri da sanya idon don ganin ba a sake samun wata tarzoma ba a garin.