An sassauta dokar hana fita a Azare
Gwamnatin Bauchi ta sassauta dokar hana fita a garin Azare zuwa awa 12
Labarai
Gwamnatin Bauchi ta sassauta dokar hana fita a garin Azare zuwa awa 12
Sama da mutane 90 da ake zargi an kama su, ciki har da teloli da suka ɗinka tutoci da masu ɗaukar nauyinsu.
Hukumar ta yi wa masu zanga-zangar albishir da cewar farashin kayan abinci ya kusa sauka.
Rundunar ta cafke ɗan fashin yayin da yake ƙoƙarin tserewa a kan babur.
Hukumar ta kuma ƙara sanya ido domin hana shigowar ‘yan ƙasashen waje zuwa cikin ƙasar.