An aike masu zanga-zanga 632 gidan yari a Kano
Wasu daga cikin waɗanda ake tuhumar sun ƙi amsa laifin da ake zargin su da aikatawa.
Labarai
Wasu daga cikin waɗanda ake tuhumar sun ƙi amsa laifin da ake zargin su da aikatawa.
Sanatan ya gana da Ganduje ne biyo bayan tsige shi da kan muƙaminsa a Majalisar Dattawa.
Gwamnatin Gombe na shirin tsabtace sana’ar bola jari
Wannan na zuwa ne bayan sanya dokar hana fita a ranar Alhamis da gwamnatin ta yi.
Dagacin Dangoma da na Goska ne suka jagoranci al’ummomin su wajen rattaba hannu a madadin dukkan bangarorin biyu.