Labarai

Labarai

An kama tela da wasu 30 kan zanga-zanga da tutocin Rasha a Kano

An kama telan ne bayan da aka samu tutocin kasar Rasha guda bakwai a wurinsa.

’Yan daba sun fatattaki masu zanga-zanga a Legas

Zanga-zangar dai ta zama tashin hankali a wasu yankuna na Najeriya.

An Gano Gurnetin ’Yan ta’adda 6 A Maiduguri

An gano gurneti guda shida da ake zargin ’yan ta’adda sun yi watsi da su a unguwar Ajilari Kross a birnin Maiduguri.

An sa dokar hana fita a Kaduna da Zariya

Dokar hana fita tsawon awa 24 a Kaduna da Zariya ta fara aiki ne nan take

Tsadar Rayuwa: Yadda Aka Yi Salloli da Alkunut a Kano

Kanawa sun yi salloli na musamman da addu’o’in Alkunut domin neman sauki daga Allah bisa halin yunwa da tsadar rayuwa da ake fama su a Naj