Muna ci gaba da tattara bayanai kan kashe-kashe a Kano — ’Yan sanda
Muna godiya ga masu bamu bayanai a cewar rundunar ‘yan sandan Kano.
Labarai
Muna godiya ga masu bamu bayanai a cewar rundunar ‘yan sandan Kano.
Wajibi ne a hukunta masu fakewa da zanga-zangar suna sacewa da barnata dukiyar jama’a.
Goni Modu Aisami ya ce yawancin yaran da suka shiga zanga-zangar ba almajiransu ba ne.
Muna kira ga iyaye da su ja wa ’ya’yansu kunne da su guji aikata abubuwan assha.
Jama’a na da damar gudanar da harkokinsu daga karfe 12:00 na rana zuwa 5:00 na yamma.