Labarai

Labarai

Gwamnatin Kano ta sassauta dokar hana fita 

Zanga-zangar ta rikiɗe zuwa tashe-tashen hankula a jihar.

Ba mu da hannu a tashin hankali yayin zanga-zanga a Kano — Ƙungiya

Ƙungiyar ta ce zai fi kyau idan gwamnatin Kano ta mayar da hankali kan harkokin mulki.

An ƙaddamar da dashen bishiyoyi 200,000 a Dambatta

Garin na daga wuraren da suke fama da zaizayar ƙasa a ƙaramar hukumar.

Zanga-zanga: Babu wanda ya rasu a Katsina — ’Yan Sanda

Rundunar ta ce jama’a su yi watsi da labaran ƙarya.

An samar da babura 15 domin inganta tsaro a Jami’ar Ahmadu Bello

Hakan ya kara fito da yadda aka bai wa fannin tsaro muhimmanci a dukkan rassan jami’ar.