Bom Ɗin Boko Haram Ya Kashe mutane 19 A Teburin Mai Shayi A Borno
Mutane 19 sun mutu sakamakon harin bom ɗin Boko Haram a teburin wani mai shayi, inda jama’a suke tsaka da hira a yankin Konduga
Labarai
Mutane 19 sun mutu sakamakon harin bom ɗin Boko Haram a teburin wani mai shayi, inda jama’a suke tsaka da hira a yankin Konduga
Gwamnatin ta fara biyan buƙatun masu zanga-zangar ciki har da batun mafi ƙarancin albashi.
Hatsarin ya afku ne a sanadiyyar ɗaukar fasinjoji fiye da kima da direban motar ya yi.
Hukumar ta ce za a yi wa ‘yan takara gwajin miyagun ƙwayoyi kafin ba su damar tsayawa takara.
Akwai yiwuwar karuwar adadin jihohin da abin ya shafa zuwa 33 tsakanin watan Agusta zuwa Oktoba