Labarai

Labarai

Cutar Koda: Masana sun nuna damuwa a Arewa maso Gabas

Masana kiwon lafiya sun bayyana cewa kimanin mutum ɗaya a cikin kowane mutum 30 na fama da cutar koda a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya

Ministan Sufuri ya yi murabus don fitowa takarar Gwamnan Gombe

Sanata Sa’idu Ahmed Alkali, ya shiga jerin jami’an Gwamnatin Shugaban Kasa Bola Tinubu da suka ajiye mukamansu domin neman takara a zaben shekar

An sassauta dokar takaita zirga-zirga a Jos

Kwamishinar Yaɗa Labarai da Sadarwa ta jihar, Joyce Lohya Ramnap, ta ce an sassauta dokar daga karfe 7 na safe zuwa 3 na rana.

Ministocin Tsaro sun kai ziyara Maiduguri don tantance yanayin tsaro

Wannan shi ne karo na farko da Janar Musa ya kai ziyara a Borno tun bayan naɗa shi Ministan Tsaro a watan Disamba, 2025.  

Majalisa ta amince Tinubu ya ciyo bashin Dala biliyan 6

Wannan rance zai ƙara yawan bashin da ake bin Najeriya daga dala biliyan 110.3 zuwa Dala biliyan 115.3.