Labarai

Labarai

Za a daga darajar filin jirgin Ibadan don jigilar alhazai

Gwamna Seyi Makinde ya yi alkawarin kammala aikin cikin watanni 18 masu zuwa

Mahara sun kashe mutane 5 a masallaci a Nasarawa

mutanen da aka kashe a masallacin sun yi gudun hijira ne daga wasu kauyuka da ’yan bindiga addaba

Za mu yi zanga-zanga tsirara a majalisa —Magoya bayan Ndume

Sanata Ali Ndume ya bayyana sharadinsa na ci gaba da zama a Jam’iyyarsa ta APC

Zanga-zanga ’Yancin ’Yan Najeriya ne —Kungiyar Arewa

Kungiyar Fafutikar Sake Farfaɗo da Arewa ta bayyana goyon bayanta ga shirin zanga-zangar yaki da tsadar rayuwa a Najeriya.

Hisbah ta haramta wa daliban Kano bikin ‘Candy’

Hukumar Hisbah ta haramta wa dalibai bikin kammala karatun sakandare da aka fi sani da Candy a Jihar Kano