Tirela ta murƙushe wani mutum a Neja
Tuƙin ganganci da gudun wuce sa’a ne ya janyo aukuwar haɗarin tirelar wadda ta taso daga Bida zuwa Kutigi.
Labarai
Tuƙin ganganci da gudun wuce sa’a ne ya janyo aukuwar haɗarin tirelar wadda ta taso daga Bida zuwa Kutigi.
An bukaci horas da jami’an tsaro dabarun yaki da hakar ma’adinai ta haramtacciyar hanya.
Kafa hukumar zai kawar da wariya ga nakasassu tare da tabbatar da suna da damar samun ilimi, kula da lafiya, da kuma aikin yi kamar kowa.
Wasu daga cikin ɗaliban sun koka kan rashin biyansu kuɗin alawus na tsawon watanni.
Al’ummar Borno ta Kudu sun yi zanga-zanga a Abuja kan tsige Sanatansu, Mohammed Ali Ndume, saboda sukan Gwamnatin Tinubu kan matsin rayuwa