‘Tilas a biya masu gadi da ’yan aikin gida albashin N70,000 mafi ƙaranci’
Ko mai gadi aka ɗauka wajibi ne a biya shi albashin da bai gaza N70,000 ba.
Labarai
Ko mai gadi aka ɗauka wajibi ne a biya shi albashin da bai gaza N70,000 ba.
Gwamnatin Osun sun tabbatar da mutuwar mutum biyu a rikicin sarauta tsakanin al’ummomin Orile-Owu da Araromi-Owu a Karamar Hukumar Ayedade
Gwamnatin Katsina ta kafa kwamitin bincike kan zargin da ake wa jami’an Hisbah da azabtar da jama’a
Malisar Dattawa ta amince da kudurin karin mafi karancin albashi zuwa N70,000. za a samo karin kudaden da ake butata ne daga harajin kazamar riba da b
Kotu ta gamsu da hujojjin da aka gabatar mata tare da yanke wa mutanen hukuncin ɗaurin rai da rai.