Labarai

Labarai

Gwamnan Kebbi ya rushe kantomomin kananan hukumomi

Umarnin rushe kantomomin kananan hukumomin ya fara aiki ne nan take

Matashi ya shiga hannu kan lalata taransifoma a Adamawa

Rundunar ta ce za ta gurfanar da shi a kotu da zarar ta kammala bincike.

Matatar Dangote: A gaggauta dakatar da shugaban NMDPRA —Majalisa

Ana zargin NMDPRA na ba da lasisi ga masu shigo da man dizel mai haddasa cutar kansa da cutar huhu

An gano gawarwakin ’yan bindiga 8 a dajin Kaduna 

Manoma sun gano gawarwakin mutanen yayin da suka je yin noma a gonakinsu.

Masu garkuwa da mutane 10 sun shiga hannu a Taraba

Sojoji a Taraba sun kama gawurtattun masu garkuwa da mutane guda goma da suka addabi yankunan jihar da makwabta