Labarai

Labarai

ICPC ta sake tsare El-Rufai

Kotu ta dage sauraron bukatar belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, zuwa ranar Laraba

Jama’a sun kashe barawon waya a Kano

A cikin dan lokaci taron jama’a ya afka musu, aka yi musu dukan kawo wuka da duk abin da aka samu

Ana zargin magidanci ya kashe matarsa da adda

“Wanda ake zargi ya fara saranta da adda da ya tafi da ita gona, yana saranta kamar ana yanka naman dabba, har sai da ta mutu. Daga nan ya bar ta,” in

An kama wanda ake zargin dan kungiyar ISWAP ne a Maiduguri

Da farko ya bayyana cewa shi soja ne, amma da bincike ya yi zurfi sai aka gano cewar, mamba ne na wata qungiyar ta’addanci kuma ana zargin yana

Sojoji sun ceto fararen hula 157 da ISWAP ta sace a Borno

Sojojin sun yi nasarar ceto matafiya 157 da ’yan Boko Haram suka sace a kan hanyar Buratai zuwa Kamuya a Jihar Borno.