Labarai

Labarai

Jami’ar Abuja ta janye yajin aiki

Jami’ar ta kawo ƙarshen yajin aikin kwanaki 82 da ta tsunduma.

Sojoji sun ceto mutane 7 daga hannun Boko Haram a Borno

Dakarun sojin Najeriya da ‘yan banga sun ceto mutanen da mayakan Boko Haram suka yi garkuwa da su a jihar Borno.

Likitoci sun tsunduma yajin aiki a ABUTH

Likitocin sun fara yajin aikin gargaɗin ne a ranar Litinin.

Rusau: Za mu yi wa masu gine-gine a titin BUK adalci — Gwamnatin Kano

Kwamishinan ya ce suna kan bincike kuma za su sanar da matakin da za su ɗauka a nan gaba.

Sojoji Sun Kashe ’Yan Boko Haram 9 Sun Kwato Makamai

Sojojin sun kubutar da wani yaro dan shekara 10 da ’yan Boko Haram suka yi garkuwa da shi