Labarai

Labarai

Mun kusa yin zaɓen ƙananan hukumomi a Kano — Abba

Gwamnan ya ce ba zai yi katsa-landan a zaɓen ƙananan hukumomin da za a gudanar a jihar ba.

Tinubu ya ƙaddamar da shirin tallafa wa manoma a Yobe

Gwamnatin ta samar da kayan tallafin ne don inganta samar da abinci a jihar.

’Yan bindiga sun kashe mutum 5 a iyakar Nijar da Najeriya

Rahotanni daga yankin sun bayyana cewar an daɗe ba a kai hari ba.

An ceto ’yan Najeriya 58 da aka yi safarar su zuwa Ghana

Adadin waɗanda aka ceto a Ghana cikin watanni uku sun kai 105.

Mahara sun kashe mutum 18, sun sace magidanci da ’ya’yansa a Benuwe

Jami’an tsaro na ci gaba da gudanar da bincike a yankin.