Labarai

Labarai

Ambaliyar ruwa ta lalata ƙananan hukumomi 3 a Kano — SEMA

Hukumar ta gargaɗi mazauna jihar da su guji zubar da shara a magudanan ruwa.

Tinubu zai ƙaddamar da ayyuka a Yobe

Abdullahi Bego ya ce dukkan shirye-shirye sun kammala don karɓar mai girma shugaban ƙasar a yau Asabar.

Sojoji sun ceto mutum 7 daga hannun Boko Haram a Konduga

Mutanen da aka ceto dukkansu Fulani makiyaya ne da ta’addan sun yi wa garkuwa da su.

Abba ya raba wa ƙananan manoma kyautar takin zamani

Majalisar Zartaswar Kano ta amince da sayo takin zamani na sama da Naira biliyan biyar.

Sanata Ndume ya yi wa Majalisa bore

Sanata ya ki karbar sabon mukamin shugabanci da Majalisar Dattawa a nada shi