Labarai

Labarai

An gabatar da sabbin tuhume-tuhume kan matashin da ya ƙone masallata a Kano

Ya amsa da cewa “E” ya fahimta tare da tabbatar da cewa “lalle haka abin yake ya aikata.

An lakaɗa wa Ɗan Bilki Kwamanda duka saboda sukar Gwamnan Kaduna

Gwamnatin Kaduna ta ba da umarnin gudanar da bincike kan dukan da aka yi wa Dan Bilki.

Mahara sun harbe soja har lahira a Filato

Maharan sun yi awon gaba da bindigar sojan da suka bindige a lokacin da ya je aiki a gonarsa.

’Yan Majalisar Tarayya Sun Yanke Rabin Albashinsu

Majalisar ta amince da kudurin kuma ta aike da shi ga kwamitocin da suka dace domin zartarwa

An tsinci gawar Kanar din soja a Jos

An tsinci gawar Kanar BT Vandi (murabus) ne jim kadan bayan shigarsa daki a masaukin bakin