Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun sako mahaifiyar Rarara

Rarara ya wallafa bidiyonsa tare da mahaifiyarsa bayan ’yan bindiga sun sako ta

An ba ’yan Arewa kwana 4 su fice a Jihar Delta

Al’ummar Arewa na cikin tashin hankali bayan an ba su wa’adin zuwa ranar Alhamis su fice daga yankin Abavo

Kano: Abba ya nada sabbin sarakuna uku

Abba ya sake nada Sarkin Gaya da aka tube tare sabbin sarakunan Karaye da Rano

An kama ’yan luwadi’ a Gombe

Rundunar ’yan sandan jihar Gombe ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da aikata luwadi.

Sanatoci na shirin tsige Ndume kan sukar Tinubu

Ana zargin magoya bayan Tinubu na yunkurin dakatar da Sanata Ali Ndume kan saukar Shugaba Tinubu kan yunwa da rashin tsaro