Labarai

Labarai

Najeriya na cikin manyan masu zubar da abinci a duniya

Wannan na nufin ana zubar da kusan kashi ɗaya cikin uku na abincin da ake samarwa a duniya a duk shekara.

Me haɗewar Kwankwaso da Gawuna ke nufi a siyasar Kano?

Tuni aka fara hasashen haɗewar jagororin siyasar biyu a ADC a shirye-shiryen zaɓen 2027 da niyyar kayar da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na APC da k

’Yan bindiga sun kashe mutum 3, sun yi garkuwa da gommai a Zamfara

Mazauna sun yi kiran gwamnati da ta kawo musu agaji, ganin cewa maharan sun yi barazanar sake dawowa.

Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yusuf Tuggar ya yi murabus

Matakin na Tuggar na da alaƙa da shirin tsayawa takarar gwamnan Jihar Bauchi a ƙarƙashin jam’iyyar APC a Zaɓen 2027.

Jami’ar Skyline ta horas da ‘yan jarida kan dabarun jagoranci

An jaddada muhimmancin shugabanci mai haɗe da zurfin tunani, musamman a wannan zamani da ke fuskantar sauye-sauye.