Labarai

Labarai

Kudin tashar Mambilla: An ba da belin tsohon ministan lantarki kan N10bn

Ana zargin Saleh Mamman da wawure kadaden aikin tashoshin wutar lantarki na Mambilla da na Zungeru

HOTUNA: Yadda ake aikin ceto daliban da makaranta ta rushe da su a Jos

Ga hotunan yadda ake gudanar da aikin ceton da ake gudanarwa a wajen bayan aukuwar iftila’in a safiyar Juma’a.

Makaranta ta rushe da dalibai suna zana jarabawa a Jos

Benen mai hawa biyu ya rushe ne a yayin da dalibai ke zana jarabawa a safiyar Juma’a

An Rantsar Da Sabbin Kwamishinoni Da Manyan Sakatarori A Yobe

Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe ya rantsar da Kwamishinoni  biyu da Shugaban Ma’aikata da Manyan Sakatarorin hudu, da masu ba da shawara na musamma

Luwadi da yara 4 ya kai malami gidan yari a Kaduna

Malamin yana yaudarar samarin zuwa dakinsa inda yake yin lalata da su