Tinubu zai gana da ƙungiyar ƙwadago kan mafi ƙarancin albashin ma’aikata
Ana sa ran Tinubu zai yanke matsaya kan tayin da ke tsakanin gwamnati da ƙungiyar ƙwadago kan mafi ƙarancin albashin ma’aikata.
Labarai
Ana sa ran Tinubu zai yanke matsaya kan tayin da ke tsakanin gwamnati da ƙungiyar ƙwadago kan mafi ƙarancin albashin ma’aikata.
Mutumin ya ce ya tsinci ƙoƙon kan ne da wasu sassa na ƙwarangwal ɗin mutum a daji lokacin da yake farauta.
Matansu ma ana ɗaukarsu a matsayin ’yan ta’adda, saboda ana amfani da su a kai harin ƙunar-baƙin-wake.
Gwamnan ya dakatar da shugaban ne kan aikata rashin ɗa’a.
’Yan bindiga sun aika mutane biyu lahira a kauyen Dagwarga, tare da yin garkuwa da wasu 19 a Maraban Walijo a Karamar Hukumar Kachia a Jihar Kaduna