Labarai

Labarai

Gawuna ya ajiye mukamin da Tinubu ya ba shi na Shugaban Bankin Gidaje

Ana kallon sauya shekar Gawuna a matsayin wani ɓangare na sabon tsarin siyasa a Kano, inda ADC ke ƙoƙarin zama sabuwar ƙarfi a gaban zaben 2027.

Gwamna Zulum ya sallami duk kwaminishoninsa nan take

Zulum ya umarci duk tsoffin kwamishinonin da su mika kayan gwamnati da ke hannunsuu ga Manyan Sakatarorin ma’aikatunsu zuwa ranar Juma’a 3

Jami’ar Jos ta dage jarrabawa saboda tashin hankali

Sanarwar jami’ar ta ce, duk jarrabawar da aka shirya a ranar Litinin 30 da Talata 31 ga Maris, 2026, an dage su, za a kuma sake tsara jadawalin.

Yau Kwankwaso zai haɗe da Atiku da Obi a ADC don kayar da Tinubu a 2027

Masu sharhi na ganin rashin irin wannan haɗin gwiwar ce ta ba wa Tinubu nasara a kan Atiku da Kwankwaso da Obi a zaɓen shugaban ƙasa na 2023, inda ya

An sanya dokar hana fita na sa’o’i 48 a Jos

Mutane da dama sun rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka jikkata a harin da wasu da ake zargin ’yan bindiga ne suka kai da misalin karfe 7:30 na