Labarai

Labarai

Shugaban Ƙasar Laberiya ya rage albashinsa

Shugaba Boakai ya ce matakin ya nuna ƙudurinsa na ƙarfafa riƙon amana.

Ma’aikatanmu na kai wa ‘yan bindiga bayanai —Jami’ar FUDMA

Hukumomin tsaro sun fara bincike kan ma’aikatan jami’ar da ake zargin sun yi wa ’yan bindiga leken asiri

LGBTQ: Yadda ƙungiyar WISE ta raba kayan abinci a Hisbah

Tuni ƙungiyar ta fice daga Jihar Kano bayan asirinta ya tonu.

An ɗaure malami shekara 20 kan sukar gwamnati a Saudiyya

Hukuncin na zuwa ne bayan sukar da ya yi wa gwamnatin ƙasar a shoshiyal midiya.

‘Yan Boko Haram 69 sun miƙa wuya ga Rundunar MNJTF

An kuɓutar da iyalan ‘yan Boko Haram 12, da suka haɗa da mata 5 da yara 7, tare da miƙa su ga sojojin sashe na 1, Operation Haɗin Kai.