Yadda Aka Kashe Mayakan ISWAP 11 A Dajin Sambisa
Dakarun sojin Najeriya da ke sintiri na musamman a Dajin Sambisa a Jihar Borno sun yi nasarar kashe ’yan ta’addar kungiyar ISWAP 11.
Labarai
Dakarun sojin Najeriya da ke sintiri na musamman a Dajin Sambisa a Jihar Borno sun yi nasarar kashe ’yan ta’addar kungiyar ISWAP 11.
Shekara 76 yana tafsirin Alkur’ani kuma ’ya’yansa 78 da jikoki sama da 199, da tattaba kunne 12 su ma sun haddacce Al-Kur’ani
Jami’in Hisbah da ya halarci taron kungiyar LGBTQ ya yi kira da a ba su dama tare da kare hakkokin mambobinsu
Kamfanin ya ce rashin kyawun yanayi ne ya haddasa ƙarancin man da ake fuskanta.
Cutar ta kwantar da mutum 30, yayin da aka sallami 50 daga asibiti.