Labarai

Labarai

Duk wanda ya cinye kuɗin goron Sallan malamai ya gaggauta dawo da su —Gwamnan Sakkwato

Duk wanda ya san ya rike kudin nan ya mayar da su nan take,” in ji gwamnan

Gwamnati ta haɗa kai da kamfanoni don yaƙar ɗumamar yanayi

Gwamnatin ta jaddada aniyar yaƙi da duk abin da zai haifar da ɗumamar yanayi.

An sace ɗan shekara 79 a Kaduna

Maharan sun sace shi ne a daren ranar Juma’a.

Gwamnatin Borno ta ayyana Litinin a matsayin hutu

Gwamnatin ta ayyana Litinin a matsayin hutu don murnar shigowar sabuwar shekarar Musulunci.

Gwamnati za ta yanka wa hakimai albashi a Sakkwato

Ba mu yarda dokar da ake son a rage wa Sarkin Musulmi karfin iko ba.