Labarai

Labarai

Matan sojoji sun tallafa wa gidajen marayu a Borno

Tallafin ya hada da bada magungunan ga marasa lafiya kyauta a unguwar Shuwari, hanyar Baga, Maiduguri, da rabon kayan abinci ga gidajen marayu na  Fat

A fara duban watan Sabuwar Shekarar Musulunci —Sarkin Musulmi 

Za a shiga Sabuwar Shekarar Musulunci ta 1446 Bayan Hijira

Yadda za a shawo kan matsalolin Nijeriya — Sarki Sanusi II

Ina da yaƙinin cewa al’ummar ƙasa baki ɗaya na fuskantar ƙalubalen da aka gada.

JAMB ta bankaɗo ɗalibai 3,000 da suka kammala digirin bogi

An gano waɗanda ke da hannu a lamarin ba su taɓa sanya ƙafa a cikin harabar jami’ar ba.

Binciken Ganduje: Kotu ta ba shugabannin kwamiti awa 48 su sauka

Za a tsayar da albashin alkalan da Gwamna Abba ya nada su jagoranci kwamitin binciken Ganduje.