Labarai

Labarai

An dage shari’ar wanda ya kona mutane a masallaci a Kano

Kotun ta sanya ranar 18 ga watan Yuli, 2024 domin sauraron shaidu a shari’ar mutumin nan da ake zargi ya cinna wa mutane wuta a yayin da suke ja

Rikicin Sarautar Kano: Kotu ta haramta wa lauyoyi hira da ’yan jarida

Babbar Kotun Jihar Kano, ta bai wa lauyoyi umarnin daina da hira da manema labarai kan shari’ar dambarwar Masarautar Kano.

An shigo da gurbataccen mai Najeriya —Majalisa

Majalisa ta kafa gwamnatin gaggawa domin bincika batun shigo da gurbataccen man dizel Najeriya daga kasar waje

An kama ’yan bindiga 5 bayan musayar wuta da ’yan sanda a Abuja

An kama ’yan bindigar bayan musayar wuta da su a dajin da ke tsakanin yankin Dei-Dei da Gwagwa da ke wajen garin Abuja

Makamai da kwayar N13.9bn muka kama a Ribas —Kwastam

Bibdigo guda 844 da harsasai 12,500 da miyagun kwayoyi guda miliyan 4.5 aka kama a Tashar Jiragen Ruwa ta Onne da ke Jihar Ribas