Labarai

Labarai

Tela Maize: Binciken fasasha ya samar sabon irin masara mara illa —Jami’ar ABU

Jami’ar ABU ta kirkiro irin masara mai illa mai suna Tela Maize wanda ke jure fari kuma tsutsa ba ta masa illa

Kwastam sun kama makaman N1.6bn a filin jirgin Legas

An kama bindigogin Naira miliyan 270.8 da kuma jirage marasa matuka da kayan yaki da aka yi fasa-kwaurin su daga Turkiyya

NAJERIYA A YAU: Abin Da Dokar Ta-Baci Kan Man Fetur Ke Nufi

Mutane na ta neman amsar shin me hakan ke nufi?

Kudin fansa: Likita ya koka kan kashe ɗansa saboda N300m

An yi garkuwa da Janet Galadima, matar likitan, wacce ke zaman alƙalin kotun gargajiya a Kaduna

Matashi ya kashe mahaifinsa a Delta

An zargin cewa matashin yana fama da tabin hankali.