Labarai

Labarai

An sanya dokar hana fita na sa’o’i 48 a Jos

Mutane da dama sun rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka jikkata a harin da wasu da ake zargin ’yan bindiga ne suka kai da misalin karfe 7:30 na

’Yan bindiga sun sace mutum 5 a wani sabon hari a Sakkwato

Maharan sun shiga gida-gida inda a nan ne suka sace mutum biyar a ƙauyen.

Da ikon Allah Zamfarawa za su kayar da Dauda Lawal a zaɓen 2027 —Yusuf MD

“Tarihi zai maimaita kansa, da ikon Allah, sai an kayar da Dauda a zaɓe mai zuwa tun da ya fi waɗanda ya gada zalunci, abin da Matawalle ya samu a she

’Yan sanda sun kama masu bai wa ’yan ta’adda bayanai, sun ƙwato makamai a Filato

Rundunar ta jadadda aniyarta na ci gaba da yaƙi da laifuka a jihar.

Sulhu da ’yan bindiga ya zame mana alƙaƙai — Zamfarawa

Al’ummar ƙauyen Madira da ke Ƙaramar Hukumar Ƙaura Namoda, Jihar Zamfara, sun koka kan yadda sulhun da suka yi da ’yan bindiga ya zamar musu alaƙaƙai,