Ambaliyar ruwa ta mamaye gidaje da tituna a Legas
Yankunan da lamarin ya shafa sun haɗa da: Epe da Eredo da Bogije da Labora da Abijon da Sangotedo da Awoyaya da Ibeju zuwa Lekki.
Labarai
Yankunan da lamarin ya shafa sun haɗa da: Epe da Eredo da Bogije da Labora da Abijon da Sangotedo da Awoyaya da Ibeju zuwa Lekki.
Lokpanta da a yanzu ke cikin Jihar Abia, zai kasance babban birnin Jihar Etiti.
Akasarin sanatoci sun ki amincewa da kudirin da Adams Oshiomhole ya gabatar.
An samu kasusuwa da kokon kai da wasu sassan jikin dan Adam a maboyar ’yan bangan
Hukumar ta ce ba za ta bayyana sunan jami’in ba har sai ta kammala bincike.