Labarai

Labarai

Rikicin addini: Musulmi sun nemi Gwamnan Oyo ya taka wa matsalar burki

Al’ummar Musulmi sun bukaci Gwamna Seyi Makinde ya kawo karshen rikicin da ke tsakanin Soun na Ogbomoso, Mai Martaba Oba Afolabi Ghandi Olaoye d

Za a yi mamakon ruwan sama na kwana 3 a Najeriya — NiMet

Amma NiMet ta gargaɗi mutane kan hatsarin da ke tattare da iska da yiwuwar samun ambaliyar ruwa.

An gurfanar da ’yan sanda kan fashin N322m a Kano

An gurfanar da wasu ’yan sanda uku kan zargin fashi da makami na Naira miliyan 322 a Jihar Kano. Gwamnatin jihar ta gurfanar da ’yan sandan ne tare da

An tsare ’yan uwan juna kan zargin kashe wani mutum

Alƙalin kotu ta bayar da umarnin tsare su a gidan gyaran hali.

Yadda za a rage mutuwar mata masu ciki — Rotary

Wata kungiya da ba ta gwamnati ba, Rotary International, ta shirya taron horas da ’yan jarida kan dabarun fadakar da al’umma kan yadda za a rage