Labarai

Labarai

Mahaifiyar Rarara: Masu garkuwa na neman N1bn

Sun bukaci tattaunawa kai-tsaye da Rarara wanda tun da aka sace mahaifiyarsa yake fama da rashin lafiya

’Yan sanda sun cafke ɓata gari 96 a Abuja

Kwamishinan ya ce an kama ɓata garin ne a sassa daban-daban na Abuja.

Jabun Kayayyaki: NAFDAC ta rufe shaguna 100 a Enugu

Daraktan ya ce dole ne hukumar ta tabbatar da tsaron lafiyar al’ummar ƙasar nan.

Ya shiga hannu kan damfarar mahajjata Naira miliyan 4.5

Ya yi ƙaryar cewa shi ɗan siyasa ne kuma babban ma’aikaci a Ma’aikatar Kuɗi.

’Yan bindiga sun kashe Lakcara, sun sace ’ya’yansa a Katsina

Maharan sun sace ‘ya’yansa biyu bayan sun kashe shi.