Labarai

Labarai

Awaki 120 sun mutu a hatsarin mota a Kano

Motar ta faɗo ne daga kan gadar titin Zariya da ke Jihar Kano.

Mutum 25 sun rasu, 53 sun ji rauni a hatsarin mota a Kano

Hatsarin ya faru ne sakamakon gudun wuce ƙima da tirelar ke yi.

An soke aikin gyaran titi da aka ba kamfanin Dantata & Sawoe

Shekaru 12 da ba kamfanoni aikin gyaran titin amma sun kasa kammalawa

Sojoji sun yi bayani kan fadowar jirginsu a Kaduna

Jirgi mara matuki ne ya faɗo yayin aikin sintirin samar da tsaro

Kwatsam ta kama kwantaina cike da makamai

An yi fasa-kwaurin makaman tare da kwantainoni tara na miyagun kwayoyi daga kasar waje zuwa Najeriya