‘Yan sanda sun kama matashi kan zargin satar Naira miliyan 120
An gano abubuwa da dama a hannun wanda ake zargin da suka haɗa da: Keke NAPEP guda 8, Naira miliyan 35 tsabar kuɗi da Gine-gine 2.
Labarai
An gano abubuwa da dama a hannun wanda ake zargin da suka haɗa da: Keke NAPEP guda 8, Naira miliyan 35 tsabar kuɗi da Gine-gine 2.
Haɗarin ya afku ne a garin Imawa da ke Kura a kan hanyar Kano zuwa Kaduna jim kaɗan bayan idar da sallar Juma’a
Sun dai rasu ne sakamakon wani gini da ake tsaka da ginawa ya faɗo musu a daidai lokacin da ake tafka ruwan sama a ranar Juma’a.
An dakatar da mutanen biyu daga muƙamansu ne domin bayar da damar gudanar da bincike yadda ya dace.
Idan har aka dakile jabun magunguna a Kano kamar an dakile matsalar ne a Najeriya gaba daya.