Labarai

Labarai

Gwamnan Filato ta hana sanya shingaye a masallatai da coci-coci

Mutfwang ya umarci coci-coci da masallatai su rika neman izinin gina su daga Hukumar Raya Birnin Jos da Kewaye (JMDB)

Tsutsotsi na lalata amfanin gonakinmu —Manoman Katsina

Manoman Jihar Kastina suna neman dauki saboda yadda tsutsotsi suke cinye musu amfanin gona

Yadda aka kama barawon kudi ta katin ATM din wasu a Gombe

’Yan sanda sun kwari katunan ATM na mutane 21 a hannun matashin a garin Dukku da ke Jihar Gombe

A kamo jami’an da suka lakaɗa wa ma’aikaciyar otal duka —Shugaban EFCC

Olukoyede yana tabbatar wa da jama’a cewa EFCC za ta ci gaba da gudanar da ayyukanta cikin ƙwarewa da kuma mutunta doka.

Mun kashe masu tayar da ƙayar baya 2,245 a cikin watanni 3 – Sojoji

Za a ɗauki lokaci wajen kawar da masu tayar da ƙayar bayan gaba ɗaya.