Har yanzu babu ɓullar cutar kwalara a Kano
Gwamnatin jihar Kano ta musanta rahotan da hukumar yaki da yaduwar cututtuka ta kasa ta fitar.
Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta musanta rahotan da hukumar yaki da yaduwar cututtuka ta kasa ta fitar.
Za mu mayar da cikakken martani cikin gaggawa sanoda mutane masu hadari ne suka sace zanga-zangar
El-Rufai ya shigar da kara yana kalubalantar rahoton kwamitin binciken majalisar kan zargin sa da almundahanar biliyan N432
Rikicin ya barke ne tsakanin manoma ’yan kabilar Alogo da makwabtansu ’yan kabilar Tiv
Gwamnan ya jaddada aniyarsa na inganta ilimi a jihar.