Labarai

Labarai

Mahaifiyar matar Ganduje ta rasu

Mahaifiyar mai dakin Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa kuma tsohon Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ta rasu.

HOTUNA: Yadda ake ci gaba da shari’ar Kwankwaso kan kudin ’yan fansho

An shirye-shiryen soma sauraron shari’ar a Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Sakatariyar Audu Bako da ke Kano kan wannan shari’a.

Gwamnan Sakkwato na shirin tsige Sarkin Musulmi —MURIC

Gwamna Ahmad Aliyu ya mika wa majalisar dokoki kudurin dokar rage karfin ikon Sarkin Musulmi

83% na alhazan bana da suka rasu satar hanya suka yi —Saudiyya

A cikin duk alhzai 10 da suka rasu a yayin aikin Hajji bana, akalla mutum takwas sun je ne ta barauniyar hanya

Kano: ’Yan sanda sun kori ’yan tauri daga Fadar Sarki

’Yan taurin da ke tsaron Sarki Muhammadu Sanusi II a fadar Gidan Rumfar sun janye a sakamakon samame da kwace ikon fadar da ’yan sanda suka yi