Labarai

Labarai

Shugabancin EFCC: Kotu ta kori karar neman tsige Olukoyede

Mai shari’a Obiora Egwuatu ya yi watsi da karar ne bisa hujjar cewa mai karar ba shi da hurumin shigar da karar.

An dage lokacin yanke hukunci kan Rikicin Sarautar Kano

Da misalin karfe 2 na rana za a yanke hukuncin ranar Alhamis

Masu garkuwa sun kashe matashi bayan karbar kudin fansa N16m

Sun harbe Abba ne a lokacin da wanda ke tattaunawa da su ya kai wa shugabansu Naira miliyan 16 da babura uku

Hodar Iblis: Kotu ta hana belin Abba Kyari

Kyari ya shaida wa kotu cewa tssare shi na shekara biyu kafin gurfanarwa ya saba dokar hukunta manyan laifuka har ga wadanda ake zargi da kisa

Karyewar Gada Ta Jefa Mu Cikin Matsala —Al’ummar Shongo Hamma

Karyewar gadar ta jawo cikas ga harkokin yau da kullum tare da hana zirga-zirga a yankin.