Labarai

Labarai

Ta’addanci: Borno na cikin mummunan hatsari — Ndume

Sanatan ya nemi Gwamnatin Tarayya ta kai wa yankunan da abun ya shafa ɗauki.

DSS ta ceto sakataren ƙaramar hukumar da aka sace a Kano

Jami’an DSS sun yi artabu da ‘yan bindigar tare da kama wasu biyu daga cikin waɗanda suka sace sakataren.

’Yan bindiga sun kashe sojoji 9 da dan sanda a Kebbi

Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya ce lamarin ya faru ne da daren Talata a qauyen Giro Masa, inda jami’an tsaron suka fada tarkon ’yan ta’adda. 

Farashin mai ya sauka bayan Trump ya miƙa wa Iran tayin sulhu

Raguwar farashin na nuna cewa ‘yan kasuwa sun fara rage fargaba, sakamakon yiwuwar samun sulhu da zai kawo ƙarshen rikicin.

An dawo da ‘yan Najeriya 708 da suka maƙale a Jamhuriyar Nijar

Waɗanda aka dawo da su sun haɗa da maza da yara 292 da mata da yara 416 daga jihohi daban-daban na ƙasar.