Labarai

Labarai

Jama’a sun kona gawar dan fashin banki a Abuja

Al’ummar gari sun kona gawar wani dan fashi da makami a Karamar Hukumar Abaji da ke yannin babban birnin tarayya.

Rikicin manoma da makiyaya ya ci rayuka 2 a Neja 

An kashe mutane biyu a wani rikicin Fulani makiyaya da manoma kabilar Gbagyi a kauyen Kadna da ke Karamar Hukumar Shiroro ta Jihar Neja.

Shari’ar Murja: Kotu ta umarci Hisbah ta Akawun Majalisar Kano su bayyana a gabanta

Dokar da ake takkadama a kai ita ce Hisbah ke amfani da ita wajen kama masu laifi.

Tsadar Raguna Ta Sa Masu Shirin Layya Cikin Damuwa

Masu sayar da ragunan Layya a kudancin Najeriya suna kokawa da rashin masu saya a sakamakon matsin tattalin arziki da karancin kudi da jama’a a kasar

’Yan fashi sun harbe ɗan sanda har lahira a Abuja

’Yan fashin da suka fito daga cikin wasu motoci marasa alama sun fara harbin ofishin ’yan sandan kafin su kutsa cikin bankin