Labarai

Labarai

An kama mutum 6 da ke sayar wa masu garkuwa da mutane layin waya

An samu nasarar kama su ne tare da hadin kan jami’an hukumar leƙen asiri na SID.

Sallah: Hukumar sibil difens ta girke jami’ai 5,000 a Abuja

An gargaɗi duk wasu miyagu da su kiyaye muhimman kadarorin ƙasa da ababen more rayuwa.

Ruwan sama da iska sun lalata gidaje sama da 100 a Jigawa

Mazauna garin Kaugama na alhinin asarar gidaje da dukiyoyinsu sanadiyyar ruwan da iska.

Ba zan biya albashin da kuke so ba —Tinubu ga NLC

Shugaba Tinubu ya musanta faduwarsa a dandalin Eagles Square, yana mai cewa mafi karancin albashin da bai fi karfin gwamnati ba za ta biya

Karin alhazan Kwara 2 sun rasu a Makkah

Rasuwar Alhaji Salman Muhammad Alade da Hajiya Ayishat Shuaib Ologele, ya kai adadin maniyyantan Kwara da suka rasu a Hajjin bana zuwa hudu.